Yadda ake samun karin coins a bantu sune kamar haka:-
-
Wajen gayyato abokanan ka ciki suyi anfani da (Referral code) wato mana sunan da kake aiki dashi a matsayin da za’a iya mentioned naka a wani wajen.
-
Na biyu kuma shine ka tura XBN zuwa Account naka nan ma zasu baka kyauta.
3 Likes
Welcome to the community @Abooshoaib
I understood everything you wrote cus I’m in the spirit of bantu
2 Likes
That’s great! Seems like you’re from North too?
1 Like
Slimjay
4
Yeah, from the middle belt/north central
1 Like
Kana nufin duk Wanda na gyayato zuwa Bantupay Zan samu kyauta a wallet dinna
1 Like
jbrus
6
Please interprete for us nau
Iyaye
7
Lokacin ya wuce ae akwai lokacin da akaci banza sosai a wannan bantun
2 Likes
Gaskiya dai #bantu-pay is wonderfull sunyi abin kirki
Iyaye
9
Ta yaya mudai bamu gani ba in kuma da wani lbr ne sai ku sanar damu